|
Labarai game da malumman mu.
Mulumman dake koyar wa a makarantar mu, wato duk malumma ne daga
Kasashen harsunan da suke koyar wa.Sai dai a wasu lokutta ne muke duakan
Malumma na nan gida,wadanda suke kwararru ne. Malumman dake yaren Portuguese, yan kasar Portugal ne, haka kuma Angola ,Mozambique, Brazil ,Sao Tome . Malumman harshen Spanish kuma daga kasar Spain suka fito.Spanish America. (daga tsakiya da kundancin America ne wato Central and South America dana carribean Island ne.)
Masu harshen Faranci kuma daga hasar Faranci ne, Ivory Coast, French Canada, Zimbabwe, Togo, Benin da sauran su. Masu harshen Turanci kuma daga nan kasar Ghana ne, Turai, Amurka, Cananda ,Australia ,Africa ta kudu wato South Africa,Nigeria da sauran su.Masu harshen Japanese kuma daga kasar Japan ne suka fito. Makarantar na gayyantan yawancin
Mutane masu harsunan nan iri dabban, Masu harsunan Dutch kuma sun fit ne daga Netherland da Flemish Zone. Game da masu harshen Iarabci kuwa, muna da mutani 13 da zasu soma aika. Masu harshen Hausa kuma,sun fito ne daga kasar Ghana da Nigeria ,Masu harshen Swahili kuma daga Kenya ,Tanzania.Tanganyika, Zanzibar da saruan su. Haka masu harshen Jamusanci wato Germany ,Sun fito ne daga Kasar Germany da Austria.Twi,Fanti,Ga da dangme ,daga Kasar Ghana suka fito.Masu harshen China kuma dagar kasar China suka fito .Russia kuma dada kasar Russia.Game da masu harshen Danish kuwa, makarankar na nan tana neman yan wannam kasar a yanzu haka. Haka kuma masu harshen Finnish, makarankar na kuma namen masu wannan harshe.Ga masu harshen Swedish Kuma ,Makarantar na neman yan wannan kasa da yawa a yazu haka. Yan Norwegian kuma,haka makarantar ke naman yan kasar yawa su koyar da karantu.
Wroclaw activeschool@activeschool.com.pl, soloda12@yahoo.com . tel/fax 341-9110, tel, 341-91-54, mobile;607986645
|