Labari game da taken makarantar.


Cin amfanin ilimi daga sauran jama’a da al’adun gargajiya mafi kyaw.


Cibiyar koyar da ingliziyya da harsuna iri dabban dabban na Active, wuri ne da ake hihuwan masu gwaninta, a kuma bayyanar da su. Bancin koyar da harsuna dabban dabban, muna kuma koyar da ababa kamar aikin banki, aikin likita, computer science, electronics, shir’a, kasuwanci, tattalin arzikin kasa, da sauran su. A cikin ko wani harshe, muna koyar wa daga primary zuwa sama. Makarantar na koyar da karatu iri na Ingliziyya, Faranci, Jamus, Dutch, Russia, Portugese, Spanish, Italiya, Japanese, Chinese, Swedish, Finish, Norwegian, Danish, Arabiya, Croatian, Greek, Hausa, Swahili, Twi, Ga da Dangme. Makarantar na daukaka matsayin daliban ta fannoni iri dabban dabban, ta wulda da malami kai tsaye. Bancin haka, ana iya daukaka matsayin dalibi bayan darasi biyu na farko. Muna kuma shirya dalibai shiga jarabawa kasashen duniya duka. Makarantar, itace zata bada duk kayayyakin da ake bukata wurin koyon karatun (Littafai na ainihi ne, wanda akayi ma photo copy ne ko duka. Malluman mu mutani ne daga kasashe dabban dabban na fadin duniya. Abu guda da muke yi wa malumman nan gida shine daukan malluma da suka kware zuwa ga matsayi na degree. Sa’anan ga bukatun kampunna kuma, makarantar na koya wa ma’aikatan wannan kampani a nan ma’aikata din. Haka kuma ake koya wa dalibai karatu a lokacin da yafi dace musu. Muna kuma koyar da karatun nesa akan Internet, sa’anan muna shiryar da daliban mu ga shiga gasar karatu da sauran makarantu. Makarantar Active School, makaranta ce dake kangaba a duk fadin duniyan nan, wurin koyar da karatu da harsuna masu muhimmanci, dake kawo sakiya ga rayuwan mutun, allashi ta fanning (aure ne, aikin office ne kasuwanci da rayuwa). Muna bada takradun shaida, to amma sai bayan darasi na sawon hawowi 144. Ana kuma shawartan jama’a da su yi regista a makaranta din na sawon shekaru 2, domin yin haka na iya kawo sakiya ga rayuwan ka da kuma cin amfanin ilimin da ka koya. Wannan sune zantuttukan mai makarantar,

Dr. Solomon Adinortey Dogbe (Babban Manager) Mamakin ababan dake a duniya da na rayuwan mutun, na a cikin harshen da mutun keyi, inji Dr. Solomon Adinortey Dogbe. Manyan mutane na hukumomin kasashen duniya na iya wulda da junan su ta harsunan dabban dabban. Idan babu yare, babu yanda zaka fahimci jama’a da al’adun su na gargajiya. Kana iya lura da su, to amma babu yanda zaka fahimci ainihin al’adun su na gargajiya da iye iyen su. Ba zaka iya wulda da su yanda ya kamata ba. Bancin haka, zaka zamo mai damuwa, ba zaka zamo mutun mai amfani ga kasar da baka jin harshen su ba, duk da ilimi da basiran ka. Active school, wurin ne dake kunshe da ababa masu tarihin gaske. Wuri ne da za’a haifad da shugabanin kasashen duniya, inda zasu yi zantuttuka game da samun kwanciyar hankali, domin kuwa, sai da kwanciyar hankali ne za’a iya tsare bil’adam. Duk wani wulda da za’ayi, sai da fahimtar harshen wayanan mutani. Idan babu fahimtar harshen wani, babu yanda mutun zaya iya bayyanar da sabbin ababa da ya gano. Active School, na karfafa dankon zumunci tsakanin jama’a. Idan muka koyar da abu, zamu samu mutanin da zamu yi wulda da su. Tayin haka ne kawai, zamu iya kai ga jama’a ta hanya na basira, mu kuma sayar da basiran da Allah ya bamu ta kokarin ilimin da muka samu. Idan ka Koyi ilimi a Active School, ba koyon harsuna kawai zaka yi ba, zaka kuma samu Karin ilimi a fannoni dabban dabban, da kuma saduwa da jama’a da kyau, ta harshen ingliziyya da sauran harsuna da ake koyar wa a nan makaranatar, shi yasa makarantar Active school zata taimaka maka, wurin cimma gurin ka na rayuwa. Sadakar da kai da kokarin aiki, su a taken Active School. Manufar Active School, itace daukaka matsayin karatu da ilimi ta koyar da dalibai karatun da zasu taimaka wa rayuwan su, kamar ta fannin shugabanci da kawo kwanciyar hankali a duniya. Inda duk akwai tahsin hankali, babu cigaba ga rayuwan mutani, babu wani abin da zai kawo cigaba ma bil’adam. Wannan ba wai fadin magana ne kawai ba, ko kuma zancen siyasa ba, gaskiya ne da ake fadi. Idan babu wayanan manufofin, gara ace babu Active School. Kwanciyar hankalin jama’a da darajan su, shi a mafi amfani ga dukanin bil’andam. Babu banbancin kabila. Idan ana daraja mutun, da ba za’ayi wani tashin hankali, za’a samu kwanciyar hankali. Idan kana neman Karin bayani daga Dr. Solomon Adinortey Dogbe, me makarantar, kana iya kiran shi kan wannan layin taliho da na layin fax.

Tel:- 004871-3419154, Mobile :- 0048-607-986645,

Tel:- 004871-3419110

Email:activeschool@activeschool.com.pl, soloda12@yahoo.com



Wrocław activeschool@activeschool.com.pl , soloda12@yahoo.com tel: 004871 341-91-10, tel:004871 341-91-54, mobile: 0048607986645

|Szkoła językowa Wrocław | Język niemiecki Wrocław | Język angielski Wrocław | Język chiński Wrocław |
| Język hiszpański | Język włoski | Język francuski | Język rosyjski | Język szwedzki | Język wietnamski |
| Język fiński | Język japoński | Język niderlandzki | Język portugalski | Język norweski | Język arabski |
| Język turecki | Język hausa | Język grecki | Język chorwacki | Język duński | Język twi |
| Język swahili | Język polski | Język rosyjski | Język koreański | Język łaciny | Język migowy | Język tagalog |
| Język urdu | Język hindi | Język litewski | Język laotański | Język albański | Język bo¶niacki | Język bułgarski |
| Język węgierski | Język rumuński | Język perski Wrocław | Język ukraiński |
| Język słoweński | Język słowacki | Język macedonski | Język hebrajski | angielski | holenderski | flamański | Język flamański | Język holenderski | niederlandzki | norweski | Język hiszpański | hiszpański| chiński | niemiecki | włoski | francuski | szwedzki | Kursy tygodniowe |

web site designed by Nlandu M. Nguayila email:chrisnlandu@yahoo.com